An maka Ado Gwanja a kotu

An Maka Su Ado Gwanja, Mr 442, Safara'u, Murja Da Sauran Wasu Masu Tikar Rawar Badala A Tiktok Bisa Zargin Yada Badala
Duk majiyarmu ba ta samu cikakken sunan wanda ya shigar da karar ba, amma bincike ya nuna cewa an maka su ne a kotun shari'ar Musulunci dake Bichi a jihar Kano.

Comments

Popular posts from this blog