An maka Ado Gwanja a kotu
![Image](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEihUTvkfDyXjb1SxGD9Ivbi9rc11weYKReyGzqJ_nNsdXfowZgU41RJmbnIOL60-hAzGAqzlJe_bcLqU-4KxRgGAV1_3kVunc_ItpqmHN5QwKvThTzMpNgyquvpcV5wq6tmzhES5g5Sh3g/s1600/1662532060763906-0.png)
An Maka Su Ado Gwanja, Mr 442, Safara'u, Murja Da Sauran Wasu Masu Tikar Rawar Badala A Tiktok Bisa Zargin Yada Badala Duk majiyarmu ba ta samu cikakken sunan wanda ya shigar da karar ba, amma bincike ya nuna cewa an maka su ne a kotun shari'ar Musulunci dake Bichi a jihar Kano.